IQNA - A yammacin jiya litinin dubun dubatan ‘yan Isra’ila ne suka yi zanga-zanga a gaban ginin Knesset da ke yammacin birnin Kudus suna rera taken nuna adawa da majalisar ministocin Netanyahu.
Lambar Labari: 3491361 Ranar Watsawa : 2024/06/18
Ramallah (IQNA) Sojojin yahudawan sahyoniya sun kai hari a yankunan arewacin gabar yammacin kogin Jordan da safiyar yau Alhamis.
Lambar Labari: 3489464 Ranar Watsawa : 2023/07/13
Tehran (IQNA) Wani dan tsattsauran ra'ayi na majalisar Knesset na gwamnatin Sahayoniya ya kai hari a masallacin Al-Aqsa da ke birnin Kudus tare da goyon bayan sojojin kasar.
Lambar Labari: 3487896 Ranar Watsawa : 2022/09/22